Wadannan kananan ‘yan mata ne da aka kama a Anambra ana lalata dasu a wani gida.
‘Yan matan da basu kai shekaru 20 ba su 35 ne inda kuma 5 daga ciki suna dauke da ciki, matar data ajiyesu dai ta tsere.
Inda aka kama manajan otal din.