Kyakkyawar ‘yar sanda, Hadiza Muhammad kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tayi kira da cewa Dan Allah idan ta mutu kada wanda ya saka hotonta a ko’ina, abinda take bukata a gurin mutane idan Allah ya amshi rayuwarta shine addu’a.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna mata fatan Alheri.