fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Hotunan Maryam Booth daga jihar Jigawa inda take bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth dake aikin bautar kasa a jihar Jigawa kenan a wadannan sabbin hotunan nata data dauka daga gurin da take bautar kasar, ta dauki hotunanne tare da abokai da kawayen da suke aikin tare.

Muna mata fatan Alheri da kuma Allah yasa a fito lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tsohon Hoton Farfesa Osinbajo da iyayensa lokacin da ya gama makaranta

Leave a Reply

Your email address will not be published.