A dazu ne hutudole.com ya kawo muku yanda akawa tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu rigakafin Coronavirus/COVID-19.
A wannan karin, abokiyar aikinsa, Maryam Yahaya ce itama aka mata Rigakafin. Ta saka Hotunan rigakafin da aka mata a shafinta na sada zumunta inda tace Alhamdulillah.
https://www.instagram.com/p/CM2SogsB_6P/?igshid=xuahoxxxfbas
