Hotunan wannan matashin me suna Musa Kamarawa wanda yayi tsohon hadimin gwamnan Zamfara ya dauki hankula.
Hotunan sun dauki hankuka bayan ganin Kamarawa da Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle dana Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal.
An dauki wadannan hotunan ne dai kamain Kamarawa ya shiga daji ya fara ma’amala Turji.
Saidai wasu na ganin duk da haka ya kamata a binciki ma’amalar dake tsakanin Turji da gwamnonin.