Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kwalliyar zamani, gata sanye da fararen kaya, abin gwanin birgewa, muna mata fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});