Hotunan Sabbin taragwan jiragen kasa kenan da Najeriya ta siyo tun a watan Maris wanda suka karaso Najeriya.
Za’a yi amfani da taragwanne akan titin jirgin kasa na tsakanin Legas da Ibadan.