fbpx
Friday, July 1
Shadow

Hotunan Sabon jirgin saman yakin da Sojojin Najeriya suka samo da zasuwa Boko Haram luguden Bama-bamai dashi

A21 Super Tucano ya bayyana cewa Jirgin saman Yakin da Sojojin Najeriya suka nema dan yakar Boko Haram ya kammala.

 

A shekarar 2018 ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amince da fitar da Miliyan 469.4 dan sayen jiragen yakin.

 

A21 Super Tucano ya bayyana cewa an kammala daya daga cikin jiragen. Tsohon shugaban sojojin saman Najeriya,  AM Sadiq Abubakar ya bayyana cewa a wannan shekarar ne jiragen yakin zasu kammala kuma a kawosu Najeriya.

In a series of tweets, A-29 Super Tucano said it has completed production of one of the aircraft, which is currently being tested.

Karanta wannan  Da Duminsa: shugaban kwamitin kawo karshen 'yan Bindiga a Zamfara yace a kashe duk wanda aka kama yana kaiwa 'yan Bindiga bayanan sirri

There was no information on when the others will be completed.

Before he retired, Air Marshal Sadiq Abubakar, the immediate past Chief of Air Staff, had said the aircraft will be delivered in 2021.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.