![]() |
Hotunan sarakai |
Manyan sarakunan kasar Hausa kenan lokacin suna aikin soja da yanzu kuma da sukayi ritaya suke rike da sarauta.
Burgediya Janar Sa’ad Abubakar, A me ritaya, Wanda Yanzu Kuma shine Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar. Sai Kuma Burgediya Janar Yahaya Abubakar, wanda Yanzu Kuma shine Etsu Nupe, Alhaji Yahaya Abubakar.