Sunday, May 31
Shadow

Hotunan Tsohon Sarkin Kano,Muhammad Sanusi II da iyalansa Tare da Jaririyarsa, Halima

A kwanakin baya ne aka haifawa me martaba tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II Jaririya wadda ya saka mata sunan Halimatu Sa’adiya.

Wadannan hotunan Iyalan Sarkinne wanda ga dukkan alama an daukesune yayin Murnar haihuwar Halimatu Sa’adiya.

Muna fatan Allah ya rayata, Rayuwa me Albarka.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *