SIYASAR KANO: Wa Kuke Yi Wa Fatan Zama Gwamnan Kano, Kuma Kuke Ganin Zai Yi Ayyukan Cigaba A Kano?
1-Dr. Nasiru Yusuf Gawuna (A.P.C)
2-Dr. Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida) (NNPP)
3-Mal.Muhammad Sani Abacha (P.D.P)
4-Salihu Tanko Yakasai DAWISU (P.R.P).



Zabi Gwaninka Banda cin mutunci…….
Bayan awannin 24 za mu bayyana wanda ya fi samun magoya baya a cikinsu.
Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo