fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Hotunan wajan da ‘yan IPOB kewa mabiyansu horo da sojojin Najeriya suka tarwatsa

Sojojin Najeriya sun tarwatsa wajan da ‘yan haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra kewa mabiyanta horo.

 

Hukumar sojojin Najeriya tace ta kuma kashe 2 daga cikin ‘yan kungiyar a artabun da suka yi.

TROOPS DISLODGE IPOB/ESN TRAINING CAMP, NEUTRALIZE TWO WANTED CRIMINALS

Karanta wannan  Allah ne ya umurce ni na boye su a cikin coci har sai Yesu ya dawo karo na biyu, cewar faston da aka kama yayi garkuwa da mutane 77 a jihar Ondo

The troops equally destroyed the training shed and other facilities used by the separatists, including a shrine, which members of the outlawed group reportedly use for spiritual fortification. A local factory for fabricating weapons was also discovered and destroyed.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.