fbpx
Friday, July 1
Shadow

Hotunan wani da ‘yan bindiga suka kashe a jihar Anambra

Wannan wani mutum ne da ‘yan Bindiga suka kashe a jihar Anambra.

 

Ba dai a kai ga tantance ko wanene ba ko kuma dalilin da yasa suka kasheshi.

 

An kasheshi ne a garin Onitsha dake jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  LABARI MAI DADI: Sojojin Nijeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga 82 A Jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published.