fbpx
Monday, June 27
Shadow

Hotunan wani matashi da ya auri mata 9

Wannan wani matashi ne da ya auri mata 9 a kasar Brazil.

 

Arthur O Urso ya dauki hankula sosai inda ake ta cece-kuce akansa.

Yace suna da matsalar samun lokacin yin jima’i, saidai yace tuni daya daga cikin matan ta nemi ya saketa saboda kishi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  kalli hoton matar data ce 'yan sanda sunci zakinta a ofishinsu na jihar Osun

Leave a Reply

Your email address will not be published.