Wani matashi da ya haifi ‘ya’ya 33 tare da ‘yan matansa ya dauki hankula a shafukan sada zumunta.
Da yawa dai na Allah wadai dashi bawai dan ya haifi ‘ya’yan ba ta hanyar aure ba, sai dan ya haifi ‘ya’yan da ba zai iya kula dasu ba.
Mutumin dai na aikin tukin motane.



