fbpx
Monday, August 8
Shadow

Hotunan wani me shagon siyayya a Jos da ya ginawa ‘yan Unguwarsu Asibiti kyauta

Wani me shagon siyayya, Malam Kawu Muhammad dake Mile 7, Yelwa Road a Jos, Jihar Filato ya ginawa ‘yan unguwarsu asibiti me gadajen jinya 13 kyauta.

 

Abdul Lawal Waziri da ya ziyarci wajan kaddamar da Asibitinne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta inda ya bayyana cewa, Allah ya sakawa Kawu da Alheri ya kuma karo mana irinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalidou Koulibaly da Raheem Sterling sun bugawa Chelsea wasan Premier league na farko da kafar dama

Leave a Reply

Your email address will not be published.