fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Hotunan wasu ‘yan Bindiga da aka kama a jihar Anambra suna tada zauns tsaye

Wadannan wasu ‘yan Bindiga ne da aka kama q jihar Anambra cikinsu kuwa hadda mace dake tayar da hankula a jihar.

 

Hukumar ‘yansandan jihar ce ta bayyana haka inda tace ta yi kamenne a karamar hukumar Anaocha dake jihar.

 

An kamasu da makamai da was sauran kayan aikinsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  ALLAH SARKI: Ta Koma Tara Yashi Tana Sayarwa Domin Ciyar Da ‘Ya’ya Hudun Da Mijinta Ya Rasu Ya Bar Mata A Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.