fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Hotunan Wasu ‘yan IPOB da sojojin Najeriya suka kama, sun kashe 2 daga ciki

Sojojin Najeriya da suka kai hari kan maboyar haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra sun kashe 2 daga cikin mabiya kungiyar.

 

Sun kai samamenne a wani yanki na jihar Imo inda koda ‘yan IPOB di  auka gansu sai suka bude musu wuta.

 

An rika musayar wuta a tsakaninsu wanda daga karshe kuma ‘yan IPOB din suka tsere.

 

An dai kama 4 daga ciki da makamai da wasu kayan aikinsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Bidiyo; Yanda 'yarsanda ke ihun a taimaketa bayan wanda ta kama ya tafi da ita inda bata gane ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.