Wannan wata mata ce da aka kama a jihar Enugu da ta sato yaro daga jihar Zamfara zata sayar.
An jima ana samun irin wadannan matsalar satan yara daga Arewa zuwa kudu.
Woman Arrested In Enugu Trying To Sell Boy She Stole From Zamfara pic.twitter.com/Gq3Bpe2ZVu
— 36'KiNNiuN𓃵 (@Fattylincornn) May 7, 2022