Wannan wata matashiyace me suna Sa’adatu Nura Aliyu da aka sace a jihar Kaduna.
Matashiyar na kan hanyar zuwa makaranta ne yayin da aka saceta.
Wata Abokiyarta, Khadeejah Ibraheem ce ta bayyana haka a shafinta na Facebook.