fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hotunan wata Sabuwar Gada da Gwamnatin tarayya ta gina a Anambra

Wannan wata gadace da gwanatin tarayya ta gina da ta hada Nnewi dake Anambra da kuma Orlu dake jihar Imo.

 

Hotunan sun nuna yanda gadar take kamin a ginata da kuma bayan an Ginata.

 

A jiya, 10 ga watan Disamba aka kaddamar da gadar bayan da hukumar dake kula da tituna na gwamnatin tarayya, FERMA ta kammala ta, kamar yanda hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana.

The newly reconstructed Urasi River Bridge was commissioned today, after reconstruction work by the Federal Roads Maintenance Agency (FERMA).

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya roki sabon shugaban kirista da sauran malamai su yiwa Najeriya addu'a

The new bridge connects Nnewi in Anambra to Orlu in Imo states.

Pictures below are; before, during and after the reconstruction work.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.