fbpx
Friday, December 2
Shadow

Hotunan ‘yan Kannywood a wajan tattakin nuna goyon baya ga Tinubu a Kano

A jiyane dai aka yi tattakin nuna goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu a Kano.

 

Wasu daga cikin ‘yan masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood sun shiga tattakin.

 

Daga ciki Akwai Ali Nuhu, Mansurah Isah da sauransu.

Kalli karin hotuna anan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  AISHA BUHARI: Ni Ma Ba Zan Iya Daukar Wulaƙancin Yaran Soshiyal Midiya Marasa Tarbiyya Ba, Cewar Mansurah Isah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *