Wannan wani malamin makaranta ne da aka kama yawa dalibarsa me shekaru 12 fyade.
An masa dukan kawo wuka sannan aka mikashi ga jami’an tsaro.
A baya dai yarinyar ta gayawa iyayenta cewa malamin na taba mata jiki kuma sun kai kararsa makarantar har aka ce za’a koreshi amma ba’a koreshin ba.

