An yi jana’izar marigayi, tsohon fan takarar shugaban kasa, Bashir Tofa a Kano.
Marigayin ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya.
A shekarar 1993 ne yayi takarar shugaban kasa tare da marigayi, MKO Abiola.

Ya rasu yana da shekaru 93.