A jiya ne da misalin karfe 6 na yamma aka samu tashin Bam a jihar Kogi.
Bam din ya tashine yayin da ake bikin wani dodo da aka saba yi a Idoji dake karamar hukumar Okene.
Hotuna sun bayyana kan yanda lamarin ya faru wanda za’a iya gani a link dinnan