fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Hotunan yanda ganawar shugaba Buhari da gwamnan Sokoto ta kasance

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da gwamnan Sokoto sun yi ganawar sirri a fadar shugaban kasar dake Abuja.

 

Ganawar dai ta sirri ce kuma zuwa yanzu ba’a samu bayani kan abinda Shuwagabannin suka tattauna ba.

 

Wadannan hotunan yanda ganawar ta kasancene.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnati karya ta muku bamu cimma wani alkawari ba kuma babu maganar yanje yakin aiki nan kusa>>ASUU

Leave a Reply

Your email address will not be published.