fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Hotunan yanda Kiristoci suka je dawafi dutsen Tafawa Balewa dan Addu’ar Allah ya hukunta wanda suka kashe Deborah

Da Dumi Duminsa: A karamar Hukuman Tafawa Balewa, na Jihar Bauchi Kristoci sun Gudanar da Azumi da Addu’oi akan Dutsen Tafawa Balewa.

A yau ne Kristoci Maza da Mata a karamar Hukuman Tafawa Balewa dake Jihar Bauchi suka Fara Gudanar da Azumi da Addu’oi akan Dutsen Tafawa Balewa saboda kisan Deborah Samuel a Jihar Sokoto, wai suna rokon Allah ya huku+nta duk wadanda suna da hannu akan ki@s+an nata da masu goya musu baya.

Mai Karatu me zaka ce akan wannan batu?

Global Access Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published.