fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Hotunan yanda mafusata suka bankawa wasu ‘yan Fashi wuta

An kona daya daga cikin ‘yan fashi 3 da aka kama a yankin Ugbokodo dake jihar Delta.

 

Barayin sun fasa wani gidane suka kuma sace wayoyin hannu da kwamfuta.

 

An bisu da gudu aka kama daya, 2 suka tsere. Nan take matasa suka banka musa wuta.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta nemi tallafin kasashen waje wajan ceto fasinjojin jirgin kasa yayin da abin ya fi karfinta

Leave a Reply

Your email address will not be published.