February 17, 2021 by hutudole Wadannan hotunan makarantar Kagara dake jihar Naija ce inda aka sce dalibai da malaman su. Da dama sun bayyana rashin jin dadin yanda makarantar take a lalace ba tare da gyara ba. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×