Matashi dan jihar Borno, ya kera motoci 4 masu amfani da wutar lantarki.
Matashin me suna Mustapha Gajibo ya samu jinjinar gwamna Zulum inda yace zai bashi gudummawar data kamata.