Tauraruwar fina-finan Hausa, Safara’u kenan a wadannan hotunan nata da suka nuna yanda ta canja.
Safara ta fara waka dai wadda ko da sallah sai da ta yi wasan sallah da ya tara matasa da yawa.
Before. After pic.twitter.com/cFRgeMUeRr
— SUMAYYA (@Sumy_aliyu) May 8, 2022