Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya shiga kasar UAE inda zai yi gaisuwar rasuwar tsohon shugaban kasar da ya rasu.
A daren jiyane shugaba Buhari da mukarrabansa suka shiga garin.