Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi Sallar Idi a mahaifarsa dake Daura a yau.
Bayan Sallar Masoyansa sun fito inda suka masa tarba ta musamman.