Bola Ahmad Tinubu, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC yayi sallar Juma’a tare da sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar a babban Masallacin Abuja.
Wadannan hotuna ne da aka dauka a wajan Sallar.