‘Yan Bindiga sun afkawa motar dake dakon kudin banki a karamar hukumar Aboh Mbaise dake jihar Imo.
‘Yan Bindigar sun rika harbin motar ba kakkautawa amma direban motar kudin yaki tsayawa.
Punchng ta ruwaito cewa, kakakin ‘yansandan jihar, Michael Abbatam ya tabbatar da faruwar lamarin.

