Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan a wadannan hotunan nata data haskaka, tayi kyau sosai a wadannan hotunan, a cikin satin daya gabatane dai akaga Zahara da mijinta Ahmad Indimi a gurin bikin Maryam Indimi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna mata fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});