Diyar shugaban kasa Zahara Buhari, mata a gurin Ahmad Indimi kenan a wadannan hotunan, kamar yanda ta wallafa a dandalinta na sada zumunta da muhawara, kwanakin bayane aka rika rade-radin cewa tana dauke da juna biyu.
Muna mata fatan Alheri.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: