February 20, 2021February 20, 2021 by Abubakar Saddiq Da sanyin safiyar ranar Juma’a ne Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero Ya Kaiwa Mai Girma Gwamnan Jihar Rivers H.E Ezenwo Nyesom Wike ziyara a fadar gwamnatin jihar Ribas. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×