fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Hotuna:Osinbajo ya wakilci shugaba Buhari wajan taron ECOWAS a kasar Ghana

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya wakilci shugaban kasa, Muhammadu Buhari wajan taron kungiyar ECOWAS da aka yi a kasar Ghana.

 

Taron ya mayar da hankali ne kan halin da kasar Mali ke ciki.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *