fbpx
Monday, March 1
Shadow

Hotuna:Sheikh Gumi ya kaiwa ‘yan Bindigar da suka sace daliban Kagara Jihar Naija ziyara

Shehin malamin addinin Islama,  Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya kaiwa ‘yan Bindigar da suka sace daliban Kagara dake Rafi Jihar Naija ziyara.

 

TvC Nees ta ruwaito cewa hotunan Sheikh Gumi tare da mutanen amma da zuwa yanzu babu cikakken bayani kan ganawar tasu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *