fbpx
Friday, August 12
Shadow

Hotuna:Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Portugal

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shugaban masar Portugal a ci gaba da ziyarar da yake a kasar.

 

Marcelo Rebelo de Sousa ya gana da shugaba Buhari ne a babban birnin kasar inda kuma shugaba Buhari ya gabatar dashi a wajan ministocinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Ghana yace bai cewa Tinubu yaje ya nemi lafiya kuma ya janyewa Peter Obi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.