Matarnan da Aka kora daga gidan Haya, An Gwangwajeta da gida Kyauta.
Wani Bawan Allah ne Mai suna Sani Rogo Aikawa Ya jagoranci Tallafawa wannan mata,
inda aka Gina mata gida ita da yayanta a yankin Tokarawa unguwar Liman anan Kano.