fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Hotuna:Tinubu da gwamnonin APC sun hallaci daurin auren yarinyar Kashim Shettima

A yau ranar asabar aka daura auren yarinyar mataimakin dan takarar shugaban kasa na APC, wato Kashim Shetiima.

Wanda dan takarar Asiwaju Bola Ahmad Tinubu da shugaban sanatoci, Ahmad Lawal da sauran gwamnoni  jam’iyyar mai ci suka halatta a jihar Maiduguri.

Fatima Kashim Shettima ta angwance da mijinta Sadik Ibrahim Bunu, wanda ya kasance yaron tsohon ministan babban birnin tarayya Abuja, wato Ibrahim Bunu.

Ga hotuna kamar haka:

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.