Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu da abokin takararsa Kashim Shettima sun ziyarci shuwagabannin kungiyar daliban Najeriya.
Jagaban da mataimamin nasa sun gana da kungiyar ne akan cigaban su da kuma yadda za a kawo karshen yajin aikin da ASUU keyi.
Kuma a taron da suka gudanar Tinubu yasha alwashin cewa zai iya bakin kokarin shi domin ya kawo karshen yajin aikin.

Karanta wannan Yadda wata malamar jami'ar jihar Uyo ta fara sayar da dankali saboda yajin aikin ASUU