fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

Hotuna:Tsohon Kakakin Sojojin Najeriya yana wasa da Maciji

Tsohon kakakin Sojojin Najeriya,  Janar Usman Kukasheka kenan a wadanan hotunan yana wasa da maciji.

 

Ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta inda ya bayyana cewa yana jin dadin Wasa da Macizan.

“What a pleasure to spend a weekend playing with snakes.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *