fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hotuna:Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sausi II ya kara samun wani babban Mukami

Tsohon Sarkin Kano,  Muhammad Sausi na II ya samu takardar data tabbatar masa zama shugaban jami’ar Jihar Ekiti.

 

Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ne ya baiwa Sarki Sanusi wannan mukami na VC. A ranar 17 ga watan Disamba aka mikawa Sarki Sanusi takardar nadin da aka masa sannan kuma ya jagoranci taron yaye daliban jihar.

HH Muhammad Sanusi II officially accepted his appointment letter as the Chancellor of Ekiti State University as appointed H.E Governor Kayode Fayemi. His Highness also presided over the 24th Convocation of Ceremonies as the Chancellor of the University.

Karanta wannan  An shawarci Peter Obi ya nemi naira biliyan hamsin idan har yanaso ya kayar da Tinubu a zaben 2023

17th, Dec 2020.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.