fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Hotuna:Wasu manyan ‘yan Bindiga sun tuba inda suka mikawa Gwamnatin Zamfara Makamansu

Wasu manyan ‘yan bindiga sun bayyana cewa sun tuba inda suka mikawa gwamnatin jihar Zamfara Makamnsu.

 

Yan Bindigar su 3 ne kuma sun mika bindigunsu na AK47 ga hwamnatin jihar ta Zamfara.

 

‘Yan Bindigar sun mika kansu ne ga gwamnatin jihar wanda a baya suka ce suna aiki aika-aika ne a karamar hukumar Bakura.

 

Da yake karbarsu, Gwamna Matawalle na jihar Zamfara ya bayyana cewa Sulhu ne kawai hanyar da ta fi dacewa a kawo karshen hare-haren.  Ya kuma jawo hankalin sauran ‘yan Bindigar da suma su ajiye makaman nasu.

Nobody can dispute the fact that for over a decade, banditry, terror attacks and other forms of criminalities have been ravaging the State. Banditry activities have crumpled economic and social activities in the State,” the governor lamented.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *