fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hotuna:’Yan Bindiga sun kashe shugaban wani kauye a Kaduna

‘Yan Bindiga sun kashe Anja Malam wanda shine shugaban kauyen Dohon daji dake karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna.

 

Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya tabbatar da harin inda yace maharan sun je har gida suka kashe basaraken a ranar Asabar, 19 ga watan Mayu.

 

Gwamna El-Rufai ya bayyana takaici da rashin jin dadi kan lamarin, tare da mika sakon ta’aziyya ga iyakan mamatan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunar sojoji hadin kai sun hallaka 'yan bindiga takwas a jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published.