‘Yan Najeriya da dama ne suka hau shafukan sada zumunta suna kokawa da sanyin da ake yi.
Wasu sun saka hotunan yanda ake sanyin a Yankunansu yayin da wasu kuma suka saka rika fadar halin da suke ciki.