Sunday, May 31
Shadow

Hotuna:’Yan Shi’a sun yi sallar Idi a Sokoto

Rahotanni daga jihar Sakkawato dake arewacin Najeriya na cewa mabiya kungiyar Shi’a sun yi Sallar Idi karama a yau,Juma’a.

 

A yaune dai ake tsammanin za’a ga jinjirin watan Shawwal wanda in hakan ta tabbata za’a Ajiye Azumi a yi bikin sallah Karama

 

A kasa wasu daga cikin hotunan ‘yan Shi’ar ne yayin da suke Sallar Idi sanye da sabbin kaya.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *